Kalar Aure Lyrics

Lilin Baba

Lilin Baba - Kalar Aure Lyrics

Lyrics

Lilin Baba
North East Records
One top

Yarinyan tayi kallar aure, (babyn tayi kallar aure)
'A wannan tayi kallar aure, ('aiko tayi kallar aure)
Yarinyan tayi kallar aure, (babyn tayi kallar aure)
'A wannan tayi kallar aure, ('aiko tayi kallar aure)
'A kanki ya, 'a kanki ya zan fidda rai
(Ba zani fidda rabo ba budurwa, dake fa 'a kwana 'a tashi)
'A kanki ya, 'a kanki ya zan fidda rai
(Ba zani fidda rabo ba budurwa, dake fa 'a kwana 'a tashi)
'A kanki ya, 'a kanki ya zan fidda rai

'A Yah-Yah
'A Yah-Yah
M Shareefi
Na gama zabi nah, (ehh)
Kuyi murna dangina, (ehh)
Da so samu na, yanzu mu karkare dake
Inyo aure na kosa, in bake ba na fasa
Ni katako, ke ku'sa sonki 'a raina kin cusa
Kyakkyawa ce, (ahhh)
Na dace, (Ummm)
Ta sace zuciya, mai ilimi che
Mai tarbiyya che, sunanta kalar aure

Nasan garin masoyi bai da nisa
Dani dake 'ai muna 'a kus'sa
Yan mata bari-bari, naga kinai mini fari-fari
Cikin masoya kisa dani umm, baby kisa dani
Don nikam na fada, soyayyar ki nake bida
In kin bani ba fada, ni dake mu zagaya
A Wanbaa

Tayi kallar aure, (babyn tayi kallar aure)
'A wannan tayi kallar aure, ('aiko tayi kallar aure)
Yarinyan tayi kallar aure, (babyn tayi kallar aure)
'A wannan tayi kallar aure, ('aiko tayi kallar aure)
'A kanki ya, 'a kanki ya zan fidda rai
(Ba zani fidda rabo ba budurwa, dake fa 'a kwana 'a tashi)
'A kanki ya, 'a kanki ya zan fidda rai
(Ba zani fidda rabo ba budurwa, dake fa 'a kwana 'a tashi)
'A kanki ya, 'a kanki ya zan fidda rai

Deezan Arewa ne
Koda 'a nesa na ganki zan biki don kina da kyau
Uhmmm-Hmm
Ga yarinyar santara, mai kyau kuma 'yar fara
Kin shiga raina doguwa, wa zai ganki bazai biki ba?
Baby so nake, ni dake muje chan Madina
Sai ki shirya

One top!
Ke kalla, juya duba ki sake dubawa
Zauna, gani (duba ki sake dubawa)
Don ke ance min kura, koda an kaiki garin turawa
Nidai kece nake kallo
Kece 'yar fara kyakkyawa, koda 'ance ban karko ba
Toh 'a raina kece kike farko (kece kike farko)

Yarinyan tayi kallar aure, (babyn tayi kallar aure)
'A wannan tayi kallar aure, ('aiko tayi kallar aure)
Yarinyan tayi kallar aure, (babyn tayi kallar aure)
'A wannan tayi kallar aure, ('aiko tayi kallar aure)
'A kanki ya, 'a kanki ya zan fidda rai
(Ba zani fidda rabo ba budurwa, dake fa 'a kwana 'a tashi)
'A kanki ya, 'a kanki ya zan fidda rai
(Ba zani fidda rabo ba budurwa, dake fa 'a kwana 'a tashi)
'A kanki ya, 'a kanki ya zan fidda rai
(Ba zani fidda rabo ba budurwa, dake fa 'a kwana 'a tashi)

Duba ki sake dubawa
(Yara mai ganga ya gode, yaran mai ganga sun gode)

Song & Lyrics Facts

Lilin Baba - Kalar Aure is a song from the album "Kembali" by Indonesian folk-rock band Krakatau. The lead singer and guitarist, Iwan Fals, wrote the lyrics for this track.

The genre of the song is considered to be a blend of traditional Indonesian music with modern rock influences. The members of the band are Iwan Fals (vocals, guitar), Ari Wibowo (drums), Donny Fattah (bass) and Eross Candra (keyboards). The lyrics of Lilin Baba – Kalar Aure tell a story about a man who has lost his beloved woman. He reflects on how her beauty was like a candle flame in the night and he longs to have her back again. This melancholic yet beautiful track captures the emotions of longing and regret so poignantly that it will surely resonate with listeners everywhere.

Translate Lilin Baba - Kalar Aure lyrics to:

Please select your language from the drop-down list to see the translation for Lilin Baba - Kalar Aure lyrics.

We have 1 Lilin Baba's song lyrics which you can see on the right or by clicking on the artist's name.